Baitul Futuh Mosque | |
---|---|
Baitul Futuh بیت الفتوح | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya |
Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila |
Region of England (en) | London (en) |
Ceremonial county of England (en) | Greater London (en) |
Metropolis (en) | Landan |
Coordinates | 51°23′46″N 0°11′56″W / 51.3961°N 0.1989°W |
History and use | |
Opening | 2003 |
Ƙaddamarwa | 3 Oktoba 2003 |
Addini | Musulunci |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) |
Islamic architecture (en) Art Nouveau (en) |
Yawan fili | 21,000 m² |
Offical website | |
|
Masallacin Baitul Futuh (Hausa:Gidan Nasara ) ana da'awar shine masallaci mafi girma a Turai . Dangane da wasu ƙididdiga shi ne na biyu mafi girma bayan Masallacin Rome . Yana da faɗin 5.2 acres (21,000 m2) , haɗaɗɗen masallacin na iya daukar masallata har 10,000. An gina shi a 2003 a kan kusan £ 5.5 miliyan tare da kuɗin da Ƙungiyar Musulman Ahmadiyya ta bayar . Tana cikin yankin Morden na London, kusa da tashar jirgin ƙasa ta Kudu Morden da 150 yadudduka daga Morden Karkashin Kasa.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search